Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 44:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Amma Lawiyawan da suke firistoci daga zuriyar Zadok, waɗanda suka lura da Wuri Mai Tsarki sa'ad da mutanen Isra'ila suka karkace, suka bar bina, su ne za su zo kusa da ni, su yi mini hidima, za su kusace ni domin su miƙa hadaya ta kitse da jini, ni Ubangiji Allah na faɗa.

Karanta cikakken babi Ez 44

gani Ez 44:15 a cikin mahallin