Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 44:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da yake sun hidimta wa mutane a gaban gumakansu, suka zama sanadin mugun tuntuɓe ga mutanen Isra'ila, don haka ni Ubangiji Allah, na yi rantsuwa cewa za su karɓi hakkin muguntarsu.

Karanta cikakken babi Ez 44

gani Ez 44:12 a cikin mahallin