Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 43:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce mini, “Ɗan mutum, ni Ubangiji Allah, na ce waɗannan su ne ka'idodin bagaden. A ranar da za a kafa shi don miƙa hadayun ƙonawa da yayyafa jini a kansa,

Karanta cikakken babi Ez 43

gani Ez 43:18 a cikin mahallin