Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 43:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tsayin murhun bagaden zai zama kamu huɗu. A kan murhun akwai zanko guda huɗu sun miƙe sama, tsawonsu kamu guda ne.

Karanta cikakken babi Ez 43

gani Ez 43:15 a cikin mahallin