Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 42:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da firistoci suka shiga Wuri Mai Tsarki, ba za su fita daga cikinsa zuwa farfajiyar da yake waje ba, sai sun tuɓe rigunan aikinsu, gama rigunan tsarkakakku ne. Za su sa waɗansu riguna kafin su tafi inda mutane suke.”

Karanta cikakken babi Ez 42

gani Ez 42:14 a cikin mahallin