Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 42:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce mini, “Ɗakunan da suke wajen kudu da na wajen arewa gaban farfajiya, su ne tsarkakan ɗakuna inda firistoci waɗanda suke kusatar Ubangiji za su ci hadayu mafi tsarki. A nan kuma za su ajiye hadayu mafi tsarki, wato hadaya ta gari, da hadaya domin zunubi, da hadaya domin laifi, gama wurin tsattsarka ne.

Karanta cikakken babi Ez 42

gani Ez 42:13 a cikin mahallin