Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 41:9-10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kaurin katangar waje ta ɗakunan kamu biyar ne. Faɗin filin da yake tsakanin ɗakunan waje da na Haikali kamu ashirin ne kewaye da Haikalin.

Karanta cikakken babi Ez 41

gani Ez 41:9-10 a cikin mahallin