Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 41:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ana buɗe ƙofofin ɗakuna a wajen filin da yake tsakanin ɗakuna. Ƙofa ɗaya tana fuskantar wajen arewa, ɗaya kuma tana fuskantar wajen kudu. Faɗin filin da ya ragu kamu biyar ne.

Karanta cikakken babi Ez 41

gani Ez 41:11 a cikin mahallin