Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 41:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai tagogi masu gagara badau a kowane gefen ɗakin. An kuma zāna bangon da siffar itatuwan dabino.

Karanta cikakken babi Ez 41

gani Ez 41:26 a cikin mahallin