Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 41:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ƙofofin Haikalin an zāna siffofin kerubobi da na itatuwan dabino kamar yadda aka zāna a bangon Haikalin. Akwai rumfar da aka yi da itace a gaban shirayin waje.

Karanta cikakken babi Ez 41

gani Ez 41:25 a cikin mahallin