Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 40:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuma ɗakunanta na 'yan tsaro, da ginshiƙanta, da shirayinta, girmansu ɗaya yake da na sauran. Tana da tagogi kewaye da ita da shirayinta. Tsayinta kamu hamsin ne, faɗinta kamu ashirin da biyar ni.

Karanta cikakken babi Ez 40

gani Ez 40:29 a cikin mahallin