Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 40:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ranar goma ga wata na farko a shekara ta ashirin da biyar ta zamanmu a bautar talala, a shekara ta goma sha huɗu da cin birnin, ikon Ubangiji ya sauko a kaina.

Karanta cikakken babi Ez 40

gani Ez 40:1 a cikin mahallin