Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 4:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sai kuma ka kwanta a hagunka, ni kuwa zan ɗora maka muguntar Isra'ilawa. Za ka ɗauki muguntarsu bisa ga yawan kwanakin da za ka kwanta a hagunka.

Karanta cikakken babi Ez 4

gani Ez 4:4 a cikin mahallin