Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 4:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka ɗauki kwano, ka shirya shi kamar garun ƙarfe tsakaninka da birnin, sa'an nan ka zuba ido. Birnin zai zama kamar an kewaye shi da yaƙi, kai kuwa ka kewaye shi da yaƙi. Wannan kuma zai zama alama ga Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi Ez 4

gani Ez 4:3 a cikin mahallin