Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 4:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. “Ya kai ɗan mutum, sai ka ɗauki tubali, ka ajiye a gabanka, sa'an nan ka zāna birni a kansa, wato Urushalima.

2. Sa'an nan ka gina mata kagara, da garu da ɗan tudu. Ka kuma kafa mata sansani ka kewaye ta da dundurusai.

Karanta cikakken babi Ez 4