Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 39:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka fāɗi matacce a kan duwatsun Isra'ila, kai da dukan rundunanka, da jama'ar da suke tare da kai. Zan ba da gawawwakinka ga tsuntsaye da dabbobi masu cin nama.

Karanta cikakken babi Ez 39

gani Ez 39:4 a cikin mahallin