Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 38:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan kwanaki masu yawa zan ziyarce ka, a cikar waɗannan shekaru, za ka koma ƙasar duwatsun Isra'ila, wadda ta farfaɗo daga masifar yaƙin da ta sha, ƙasa inda jama'a suka tattaru daga sauran al'umma masu yawa, wadda a dā ta yi ta lalacewa, sai da aka fito da mutanenta daga cikin al'ummai, yanzu kuwa dukansu suna zaman lafiya.

Karanta cikakken babi Ez 38

gani Ez 38:8 a cikin mahallin