Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 38:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan juyar da kai, in sa ƙugiyoyi cikin muƙamuƙanka, in fitar da kai, da dukan sojojinka, da dawakai da mahayansu. Su babbar runduna ce saye da makamai, wato garkuwoyi, da takuba a zāre,

Karanta cikakken babi Ez 38

gani Ez 38:4 a cikin mahallin