Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 38:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kifayen teku, da tsuntsayen sararin sama, da bisashe, da dukan masu rarrafe, da dukan mutanen da suke duniya, za su yi makyarkyata a gabana. Za a jefar da duwatsu ƙasa, tsaunuka za su fādi, kowane bango zai rushe.

Karanta cikakken babi Ez 38

gani Ez 38:20 a cikin mahallin