Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 34:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan yi kiwonsu a makiyaya mai kyau. Ƙwanƙolin tuddan Isra'ila zai zama wurin kiwonsu. Za su kwanta a makiyaya mai kyau, za su yi kiwo a makiyaya mai dausayi a kan tuddan Isra'ila.

Karanta cikakken babi Ez 34

gani Ez 34:14 a cikin mahallin