Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 34:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan fito da su daga cikin sauran al'umma, in tattaro su daga ƙasashe dabam dabam, in kawo su ƙasarsu, in yi kiwonsu a kan tuddan Isra'ila, kusa da maɓuɓɓugai, da cikin dukan wuraren da mutane suke zaune a ƙasar.

Karanta cikakken babi Ez 34

gani Ez 34:13 a cikin mahallin