Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 33:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sukan zo wurinka su zauna, sai ka ce su mutanena ne, sukan ji abin da ka ce, amma ba za su aikata ba, gama suna nuna ƙauna da baka, amma sun ƙwallafa zuciyarsu a kan ƙazamar riba.

Karanta cikakken babi Ez 33

gani Ez 33:31 a cikin mahallin