Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 32:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba su kwanta kusa da manyan jarumawan da aka kashe ba, waɗanda suka tafi lahira da makamansu, aka yi musu matasan kai da takubansu, aka rufe ƙasusuwansu da garkuwoyinsu, gama manyan jarumawan nan sun baza tsoro a duniya.

Karanta cikakken babi Ez 32

gani Ez 32:27 a cikin mahallin