Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 32:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ɗan mutum, ka yi makoki a kan Fir'auna, Sarkin Masar, ka ce,‘Ka aza kanka kamar zaki a cikin al'ummai,Amma kai kada ne a cikin ruwa.Ka ɓullo cikin kogunanka,Ka gurɓata ruwa da ƙafafunka,Ka ƙazantar da kogunansu.’

Karanta cikakken babi Ez 32

gani Ez 32:2 a cikin mahallin