Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 31:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A cikin itatuwan Aidan, da wa za a kamanta darajarka da girmanka? Duk da haka za a kai ka lahira tare da itatuwan Aidan. Za ka zauna tare da marasa kaciya, da waɗanda aka kashe da takobi. Wannan Fir'auna ke nan, da dukan jama'arsa, ni Ubangiji Allah na faɗa.”

Karanta cikakken babi Ez 31

gani Ez 31:18 a cikin mahallin