Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 3:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda lu'ulu'u ya fi ƙanƙarar dutse ƙarfi, haka nan na sa goshinka ya zama. Kada ka ji tsoronsu, ko kuwa ka karai saboda irin kallon da za su yi maka, gama su 'yan tawaye ne.”

Karanta cikakken babi Ez 3

gani Ez 3:9 a cikin mahallin