Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 3:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sa'ad da na yi magana da kai, zan buɗe bakinka, kai kuwa za ka yi musu magana, ka ce, ‘Ubangiji ya ce, wanda zai ji, to, ya ji, wanda kuma zai ƙi ji, ya ƙi ji,’ gama su 'yan tawaye ne.”

Karanta cikakken babi Ez 3

gani Ez 3:27 a cikin mahallin