Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 3:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan kuma adali ya bar adalci sa'an nan ya aikata zunubi, ni kuwa na sa abin tuntuɓe a gabansa, zai mutu. Zai mutu saboda zunubinsa domin ba ka faɗakar da shi ba. Ba za a tuna da ayyukansa na adalci waɗanda ya yi ba, amma zan nemi hakkin jininsa a hannunka.

Karanta cikakken babi Ez 3

gani Ez 3:20 a cikin mahallin