Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 3:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan na ce wa mugu, ‘Lalle za ka mutu,’ kai kuwa ba ka faɗakar da shi a kan mugayen ayyukansa don ka ceci ransa ba, wannan mugun mutum zai mutu cikin zunubinsa, amma zan nemi hakkin jininsa a hannunka.

Karanta cikakken babi Ez 3

gani Ez 3:18 a cikin mahallin