Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 28:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Dan mutum, ka faɗa wa Sarkin Taya, cewa Ubangiji Allah ya ce,‘Da yake zuciyarka ta cika da alfarma,Har ka ce kai allah ne,Kana zaune a mazaunin allah, kana zaune a tsakiyar tekuna,To, kai mutum ne kawai, ba allah ba,Ko da yake ka aza kanka mai hikima ne kamar Allah.

Karanta cikakken babi Ez 28

gani Ez 28:2 a cikin mahallin