Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 27:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukiyarki, da kayan cinikinki, da hajarki,Da ma'aikatanki da masu ja miki gora,Da masu tattoshe mahaɗan katakanki,Da abokan cinikinki, da dukan sojojinki,Da dukan taron jama'ar da take tare da ke,Sun dulmuya cikin tsakiyar teku a ranar halakarki.

Karanta cikakken babi Ez 27

gani Ez 27:27 a cikin mahallin