Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 27:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Yahuza da na ƙasar Isra'ila abokan cinikinki ne. Sun sayi kayan cinikinki da alkama, da zaitun, da 'ya'yan ɓaure, da zuma, da mai, da ganyaye masu ƙanshi.

Karanta cikakken babi Ez 27

gani Ez 27:17 a cikin mahallin