Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 26:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allah ya ce wa Taya, “Sa'ad da kika fāɗi, ƙasashen da suke a gāɓar teku za su girgiza saboda amon fāɗuwarki, da nishin waɗanda ake yi wa rauni, da kashe-kashen da aka yi a cikinki.

Karanta cikakken babi Ez 26

gani Ez 26:15 a cikin mahallin