Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 23:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sunan babbar Ohola, sunan ƙanwar kuwa Oholiba. Sun zama nawa, sun haifi 'ya'ya mata da maza. A kan sunayensu kuwa Ohola ita ce Samariya, Oholiba kuwa ita ce Urushalima.

Karanta cikakken babi Ez 23

gani Ez 23:4 a cikin mahallin