Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 22:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai mutane a cikinka waɗanda suke haddasa rikici don su zubar da jini, akwai kuma mutanen da suke cin abinci a matsafai, akwai mutanen da suke aikata lalata.

Karanta cikakken babi Ez 22

gani Ez 22:9 a cikin mahallin