Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 22:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ka ce masa, ‘Ni Ubangiji Allah na ce, birnin da yake kisankai, yana kuma bauta wa gumaka don ya ƙazantar da kansa, lokacinsa zai yi!

Karanta cikakken babi Ez 22

gani Ez 22:3 a cikin mahallin