Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 22:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen ƙasar sun yi zalunci, sun yi fashi, sun zalunci matalauta da masu fatara. Ba su yi wa baƙo adalci ba, sai cuta.

Karanta cikakken babi Ez 22

gani Ez 22:29 a cikin mahallin