Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 20:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kuke miƙa hadaya, kuna miƙa 'ya'yanku hadaya ta ƙonawa, kuna ƙazantar da kanku ta wurin gumakanku har wa yau, to, za ku iya tambayata, ya ku mutanen Isra'ila? Ni Ubangiji Allah ba na tambayuwa gare ku.

Karanta cikakken babi Ez 20

gani Ez 20:31 a cikin mahallin