Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 20:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka ka ce wa mutanen Isra'ila, ‘Ni Ubangiji Allah na ce za ku ƙazantar da kanku kamar yadda kakanninku suka yi? Za ku bi abubuwan da suka yi na banƙyama?

Karanta cikakken babi Ez 20

gani Ez 20:30 a cikin mahallin