Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 19:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma aka tumɓuke kurangar inabin da fushi,Aka jefar da ita ƙasa.Iskar gabas ta busar da ita,'Ya'yanta suka kakkaɓe,Rassanta masu ƙarfi sun bushe, wuta kuwa ta cinye su.

Karanta cikakken babi Ez 19

gani Ez 19:12 a cikin mahallin