Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 16:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“'Yarki ita ce Samariya wadda take zaune da 'ya'yanta mata wajen arewa da yake. Ƙanwarki ita ce Saduma wadda take zaune kudu da ke tare da 'ya'yanta mata.

Karanta cikakken babi Ez 16

gani Ez 16:46 a cikin mahallin