Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 16:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kin shahara a cikin sauran al'umma saboda kyanki, gama kyanki ya zama cikakke saboda ƙawata ki da na yi, ni Ubangiji Allah na faɗa.

Karanta cikakken babi Ez 16

gani Ez 16:14 a cikin mahallin