Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 16:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuwa aka caɓa miki zinariya da azurfa. Tufafinki kuwa na lilin mai kyau ne, da siliki waɗanda aka yi musu ado. Kin ci lallausan gāri, da zuma, da mai. Kin yi kyau ƙwarai har kin zama sarauniya.

Karanta cikakken babi Ez 16

gani Ez 16:13 a cikin mahallin