Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 14:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ni Ubangiji Allah na ce, ‘Balle fa sa'ad da na aika wa Urushalima da hukuntaina guda huɗu masu zafi, wato takobi, da yunwa, da mugayen namomin jeji, da annoba, don in kashe mutum duk da dabba!

Karanta cikakken babi Ez 14

gani Ez 14:21 a cikin mahallin