Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 14:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Waɗansu dattawa na Isra'ila suka zo wurina, suka zauna a gabana.

2. Sai Ubangiji ya yi magana da ni, ya ce,

3. “Ɗan mutum, waɗannan mutane sun sa zukatansu ga bin gumaka, sun sa abin tuntuɓe a gabansu, zan fa yarda su yi tambaya a wurina?

Karanta cikakken babi Ez 14