Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 14:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sai ka faɗa musu, cewa Ubangiji Allah ya ce duk mutumin Isra'ila, wanda ya manne wa gumaka, ya sa abin tuntuɓe a gabansa sa'an nan kuma ya zo wurin annabi, ni Ubangiji zan sāka masa gwargwadon yawan gumakansa,

Karanta cikakken babi Ez 14

gani Ez 14:4 a cikin mahallin