Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 11:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ɗan mutum, 'yan'uwanka, da danginka, da mutanenka da suke cikin bautar talala tare da kai, da dukan mutanen Isra'ila, su ne waɗanda mazaunan Urushalima suke ce musu, ‘Ku yi nisa da Ubangiji, mu aka mallakar wa wannan ƙasa.’

Karanta cikakken babi Ez 11

gani Ez 11:15 a cikin mahallin