Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 1:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan talikan sun motsa, sai ƙafafun kuma su motsa. Idan sun tsaya cik, sai su ma su tsaya. Idan kuma talikan sun ɗaga sama, sai ƙafafun su ɗaga sama tare da su, gama ruhun talikan yana cikin ƙafafun.

Karanta cikakken babi Ez 1

gani Ez 1:21 a cikin mahallin