Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 1:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk inda ruhu ya nufa, sai talikan su bi, sai kuma ƙafafun su tafi tare da su, gama ruhun talikan yana cikin ƙafafun.

Karanta cikakken babi Ez 1

gani Ez 1:20 a cikin mahallin