Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 9:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Esta ta ce, “Idan sarki ya yarda, bari a yardar wa Yahudawan da suke Shushan su yi haka gobe, kamar yadda suka yi yau. Bari a rataye gawawwakin 'ya'yan Haman guda goma a bisa gumagumai.”

Karanta cikakken babi Esta 9

gani Esta 9:13 a cikin mahallin